HALYSAAHFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

HALYSAAH

  • 1views
  • 223chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Novelist

More from @khaleesathaiydar88

Sample · 07.....

Khaleesat na komawa cikin gidan Hajja ta tarar da Hajja zaune parlor da Jay tana masa magana cikin kwantar da murya, Hajja ta daga kai ta kalleta da mamaki, Jay dai sau daya ya kalleta ya dauke idonsa, Hajja tace "Halan kin yi mantuwa ne Jiddah?" Khaleesat ta kasa kallonta ta gyada mata kai kawai, Hajja tace "To je dakin ki duba...." Hanyar parlon Hajja ta nufa tana tafiya a hankali, tana shiga parlon hawaye ya gangaro fuskarta ta juya tana kallon entrance din parlon kamar tana jiran taga ya shigo, she stood for almost 3 minutes a parlon daga karshe ta goge idonta kawai ta fita ganin ba shigowa zai yi ba, she was so heartbroken and sad, da kyar ta koma main parlor tana kokarin ganin hawaye bai zubo mata ba, Hajja tace "Kin gani?" Ta gyada mata kai ba tare da tace komai ba don tana iya fashewa da kuka, bata ga Jay a parlon ba, a haka tayi ma Hajja sallama da kyar ta fita, Har suka koma ma...

Continue reading

App exclusive

Continue “HALYSAAH” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play