FreeArewaPen original
TAREEQ IMAM BOOK 2
- 1views
- 146chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 001
TAREEQ IMAM NaJeeddah Aliyu 001.Matasan samari ne su uku ke tafiya kowanne su yana sanye da kayan ƙwallo sky blue in colour ga baki ɗayansu jikinsu jiƙe yake da gumi, alamar da ke nuna daga filin ƙwallon ƙafa suka fito. Shekarun su na haihuwa ba za su gaza 14-15 ba. Tun daga nesa kake ji tashin muryoyin su suna tafe suna firar yadda team ɗinsu yai nasarar lashe gasar da suka yi a yammacin yau. Ɗaya daga cikinsu wanda ya kasance a tsakiya kuma shine gajere a cikinsu ya kalli na gefen hagunsa ya ce."Slugger ga fa mutuniyarka can ta dawo daga islamiyya da alama hango mu da tayi ne yasaka ta ƙara sauri."Ya ƙarasa magana tare da pointing inda ya hango ƴar matashiyar budurwa ke tafiya cikin sauri jikinta sanye da uniform ɗin Islamiyya.Murmushin mugunta wanda aka kira da suna Slugger ya yi har yana haɗawa da shafa sumar kansa wacce ya yiwa wani irin kalar ɗan iskan haircut, da ƙarfi ya shiga kw...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.