Tsantsar KaunaFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Tsantsar Kauna

  • 1views
  • 28chapters
  • 2audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Tsantsar Kauna Page 1

Tsantsar Ƙauna – Kashi na 1 A Unguwar Layin Liman, cikin garin Zariya, Kamal da Fatima sun taso tare layin su ɗaya gidan na kusa da junaj. Iyayensu suna da alaƙa ta zumunci, su na yawan ziyartar juna, har hakan ya sa yaran biyu suka saba da juna kamar ‘yan uwa.Tun suna yara, Kamal ya kasance mai natsuwa, yayin da Fatima kuma tana da yawan fara’a gata kyakkyawa hakan yasa kowa nason kula ta. Mafi yawan lokuta duk inda Kamal ya je, tare suke tafiya da Fatima.Lokacin da suka kai shekara goma sha biyar, sun fara fahimtar cewa abinda ke tsakaninsu ya wuce kawai abota ko makwabtaka. Kamal ya fi jin daɗin zama da Fatima fiye da duk wata yarinya a unguwar, haka ita ma Fatima tana jin wani abu daban idan har Kamal na kusa da ita.Amma su ba su taɓa fadar hakan ba. Rayuwa ta ci gaba, makaranta ta shiga tsakani, kuma zamansu ya ɗan ja baya. Kamal ya tafi Federal Government College, Malali Kaduna, s...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters28
premium13
16

16

Premium
Updated a year agoAvailable now
17

17

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

18

Premium
Updated a year agoAvailable now
19

19

Premium
Updated a year agoAvailable now
20

20

Premium
Updated a year agoAvailable now
21

21

Premium
Updated a year agoAvailable now
22

22

Premium
Updated a year agoAvailable now
23

23

Premium
Updated a year agoAvailable now
24

24

Premium
Updated a year agoAvailable now
25

25

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
26

26

Premium
Updated a year agoAvailable now
27

27

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
28

28

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play