ƊAYA CIKIN BIYUFree

ArewaPen original

RandomFreeCompleted

ƊAYA CIKIN BIYU

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · ƊAYA CIKIN BIYU

1---2⚔️👑👑 ƊAYA CIKIN BIYU 👑👑⚔️ ( ⚔️THE CHOSEN ONE ⚔️ ) 🔥A story of love,hatred and violence ⚔️🔥🤍*Story and written*🤍 ~By~Aisha Abbas (*MRS 🌹 ISHAM 🌹*) (*Yar lelen jarumai writers*).Jarumai writers association 📚📚📚🖋️🤩BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHAMA ME JIN KAI,ME KOWA ME KOMAI.ME RAYAWA,ME KASHEWA.ME YIN YANDA YA SO KUMA A LOKACIN DA YA SO. TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU ƘARA TABBATA GA MASOYIN MU ANNABIN RAHAMA,FIYAYYAN HALITTA DA BABU KAMAR SA ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM❤️💯*Ina sake miƙa godiya ta ga Allah Madaukakin sarki da ya nuna min wannan lokaci haɗe da banI damar sake rubuta wani labarin. Masoyana ina farin cikin sake kasancewa da ku a cikin wannan littafin nawa me Suna ƊAYA CIKIN BIYU. ina fatan yanda ku ka bani hadin kai a sauran littatafai na wannan ma zaku bani.to akafta...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play