FreeArewaPen original
JIKAR BAUSHE
- 1views
- 32chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
FATALWA BAƘAR TAFIYA SAKACI SALMA RAZANI WANI ƘARNI RUWA BIYU ƘULLALLIYA
Sample · 1&2
JIKAR BAUSHE©️®️ MEENAT A. YANDOMAMANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONHARAMUN NE SARRAFA MIN LABARI TA KO WACE SIGA BA TARE DA IZINI NA BA. 'YAN YOUTUBE MA HAKA🅿️ 1&2Farin ciki da murna sune suka wanzu a kan fuskar jama'ar wannan gida. Hannunta riƙe da amarya sai faman rangaɗa guɗa ta ke. Momy da Dada kuwa Kallo daya zaka yi masu ka hango zallar firgice da tashin hankali a tattare da su.Ƙanwar Momy ce ta zungurota da sauri ta yi firgigit! Tare da nuna masu dakin da zasu shiga. Tamkar jira ta ke tsalle ta yi a kan gadon tare da tuntsurewa da dariya. "A samu wani ta taɓa ni. Don Allah ku tabbatar min da gaske yau ni ce a ɗakin Asiim. Matsayin matarsa." Ilahirin jama'ar da ke cikin ɗakin Dariya suka kwashe da ita, ganin Farida duk ta rude.Ƙanwar Mahaifiyarta ce ta Umurce a ba su wuri. Mutanen ɗakin ficewa suka yi tare da ja masu ƙofa.Hankalinta ta mayar a kan Farida. "Ba sai na yi dogon turan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.