GIRMAN KAIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

GIRMAN KAI

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Hi y’all!🥹 i'm khanoum loves: – dark romance that ruins my sleep schedule 🕯️🥀 – reading until 3am then regretting it at 8am class🙂 student by day 📚 villain-reader by night 🖤🥀 updates = when my brain allows🥲🌸 be patient with me, exams > fictional men (sometimes)😌🤲🏼 ...

More from @khanoum03

Sample · 🌹

Monday, 17th of June, 2024[23:22pm]Edited [00: 25am~May 1st, 2025] بسم الله الرحمن الرحيم༻━━━━༺❀༻━━━━༺Cikin tashin hankali tayi tsaye a gefen titin da tayi parking motarta kirar Matrix banda zare ido bbu abunda take yi. Tafi 1 hour tana waving wa motocin dake wucewa amma bbu wanda ya tsaya ya kalleta bare yace zae taimaketa, abunda yafi daga mata hankali ma shine yadda garin ke sake yin duhu gashi kuma wayarta ta mutu. Yanzun ma kan titi ta koma ta tsaya tana waving wa motar da take hangowa yana tunkarota da mugun gudu, horn ya danna mata kafin yayo kanta da gudun masifah hakan yasa ta matsa ta bashi hanya. Ganin ya wuce fuuu abunsa yasa tayi tsaki sannan ta koma gefen motarta ta tsaya tana jiran ikon Allah. Bata wani yi blaming dinsu ba saboda tasan halin rashin security a Nigeria gashi kuma dare ta fara gabatowa. Tana cikin tunani da kaduwa ne taji qarar wata motar tana karasowa gurin, da sauri ta koma kan titin ta fara waving kamar yadda tayi dazu tana fatan ace wannan zae tsaya ya taimaketa. A kurarren lokaci aka sanar dashi auren Bilaal da zaa daura gobe, hakan yasa bae tsaya bata lokaci ya wuto Zaria daga Abuja tunda zae iya isa bayan Ishaa, amma cikin ikon Allah sae gashi yana approaching Zaria bayan Maghrib. Yana cikin taka motar ne ya hangi wani figure yana waving masa hannu, sanin sarai hanyar bata da kyau with all these kidnappings happening around sae kawai ya wuce ta bayan ya rage speed din motarsa sosai. At first tayi tunanin ko zae tsaya ne ganin ya rage speed dinsa amma sae taga ya wuceta, she didn't expect zae tsaya dama. Motar talakawa mae kwaso jamaa da yawa ma basu tsaya ba bare motar masu dashi, tsaki tayi sannan ta koma gefen motarta ta sake gwada luck dinta idan wata motar tazo wucewa. Tana cikin tunanin nan sae wani kara taji ba shiri ta juya a tsorace, motar da ta wuce ta hango tayo wani uban reverse kamar zata bar duniya, da alama mae motar baya da cikakken hankali.Har ya wuce sae yyi tunanin cewar ai bae kyauta ba idan ya wuce ya bar mace akan titi bayan tayi kokarin tsayar dashi, idan wani mugun abu ya faru da ita fah kuma wannan rashin security din bae kamata tana waje ba har yanzu. Wata zuciyar ce tace masa idan kuma ta hada baki ne da kidnappers fah idan yaje taimakonta accomplices dinta suyi surrounding dinsa fah. Sighing yyi kafin yyi reverse da niyyar daukar risk kawai, yana yin reverse kuwa a gaban motarta sae ya kashe motar yana observing gurin ko zae ga wani suspicious movement.Tsaye tayi tana kallon ikon Allah bakinta a tabe, sae can ta tsinci kafafunta suna karasawa inda yyi parking motarsa. Tun bayan lokacin kuwa bbu motar da ta sake wucewa, rolling eyes dinta tayi kafin tayi knocking tinted glasses din Range Rover dake gabanta. Tunda ta fara karasowa inda yyi parking yyi scanning ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play