FreeArewaPen original
KUSANCI BOOK 3
- 1views
- 70chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 34 Book 3
KUSANCI BOOK 334Haka washegari suka tattara suka wuce Ɗandume, cikin jagulewar zuciya, domin duk abinda suka sa rai zasu samo basu samo ba.Suna kuma isa gidan Malami suka tadda abinda Haj Aseeya ta faɗa duk gaskiya ne.Gida ya cika da ma'aikata, kowa sai kaiwa da komowa yake yi. Alh Bello shi ma sai fita yake yana dawowa ana ƙara sauke duk wani abu da ake buƙata.Da shi da ya'yansa su Sagiru da Hamza da Anas duk ya'yan wajen Anti Amarya ne.Baki kawai su Alh Saluhu suka saki suna kallon yadda bangaren Dada ya koma a cikin ƙanƙanin lokaci, lalle kuɗi ƙare magana.Gaba ɗaya ɓangaren Dada ya koma wata alkaryar duniya.Da ɓangaren Bakil da Sajeeda ne ya kwashe mafi tsokan kyawun gidan Malami amma yanzu bangaren Dada shine kat.Domin ginin zamani akayi, komai hassadarka ƙarya ka ke ka kushe aikin da akayi.Hakan yasa Alh Saluhu ya tattara hassadarsa ya shige sasansa, cikin ƙunan zuciya.Babu wata tar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.