DAHUWAR ƘAHOFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

DAHUWAR ƘAHO

  • 1views
  • 30chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · SHAFI NA ƊAYA

DAHUWAR ƘAHO ©AMEERA ADAMFIRST CLASS WRITER'S ASSO...Gargaɗi: Ban amince a sarrafa mini littafi ta kowacce siga, ko a karanta shi a kafar sadarwa, ko ɗorawa a wata manhaja ba tare da izinina ba. Yin hakan yana iya kai wa ga matakin Hukuma, don haka a kiyaye.Tsokaci: Ƙirƙirarran labari ne bai faru a gaske ba, idan ya yi daidai da yanayin labarinki/ka arashi ne. MABUƊI Idan aka ambaci kalmar 'Fuska' abin da yake fara zuwa zuciyoyi da dama, ita ce fuskar ɗan'adam da Allah Subhanahu Wata'ala Ya hallita masa. Wacce a cikinta Ya samar da rassa mabambamta, don a mafi yawancin lokuta ta hanyar ganin fuskar ne ake gane ɗan yanki kaza da kuma al'umma kaza. Idan muka dubi aure ta fuskar addinin Musulumci, za mu fahimci abu ne mai kyau. Domin koyi ne, ga sunnar Annabinmu Annabi Muhammad (S.A.W). Wanda hawa doron sunnar yana iya kai miliyoyin Al'umma zuwa ga turbar tudin tsira, wato A...

Continue reading

App exclusive

Continue “DAHUWAR ƘAHO” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play