BUZUFree

ArewaPen original

FantasyFreeCompleted

BUZU

  • 1views
  • 67chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Simple minded

More from @ayshercool

Sample · CHAPTER 1

BUZUYOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION (YOTA/002)Bright pens 3rd batch.(2025)Bismillahirahmanirrahim.*Labarin BUZU ƙirƙirarren labari ne, duk wani sashi na labarin na iya faruwa a gaske, idan ya yi kamanceceniya da rayuwar wani ko wata arashi ne.*⚠️ Labarin mallakina ne, ban yarda wani ko wata, su yi amfani da shi ta kowace irin siga ba, sai da izina.AISHA ADAM (Ayshercool)***Arewabooks; Ayshercool7724Watpad: ayshercool7724Page 1Dare malafar rana, kowa ya bika ya shirya maka.Danƙareriyar mota ce, ƙirar highlander baƙa, take ta kwarara gudu a saman kwalta, tamkar hanyar domin direban kawai aka yi ta.Gefe da gefen hanyat baki ɗaya babu komai, banda yashin sahara, sai busassun bishiyu jefi jefi. Kasancewar dare ne, wata ya kai kwana goma sha huɗu, ya haska ko ina, ga taurari sun yi wa sararin samaniyar ado.Titin ta tsakiyar sahara ya ratsa, wadda yashin saharar ya bayar da sassanyan...

Continue reading

App exclusive

Continue “BUZU” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play