FreeArewaPen original
TUNANIN ƘARSHE
- 1views
- 6chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
الحمد الله While others talk, I write… turning feelings into words and silence into stories 🖤 because my pen never lies ✍️ and my mind is full of stories waiting for the right moment to be told 🔥
Sample · Treaser
BOOK TEASER – TUNANIN ƘARSHEA taste of the final thoughts before the storm begins…“Read this book teaser from the upcoming novel TUNANIN ƘARSHE.”Wasu labarai ba sa buƙatar fitowa da ƙarfe ko walkiya – sai dai shiru mai nauyi, zuciya mai yawo, da tunanin da ke dawowa daga inda aka fara ɓacewa.Ta rayu cikin inuwa, tana ganin haske. Tana dariya a wajen da hawaye ke ambaliya. Tana gudu daga gaskiya tana mafarkin 'yanci.Amma akwai rana, akwai rana da duk mai tunani zai tsaya ya tambayi kansa:"Shin wannan ita ce ni?""Shin da gaske na gane me rayuwa take nufi?""Ko kuwa ni ce na ƙi ganewa?"Tunanin Ƙarshe ba wai ƙarshe ne ba, sai dai mafari ne na gaskiya, da nadamar da ke daɗa ɗanɗano fiye da zuma.“Wanda ya raina hanya, tafiya ta koya masa.” 💦💦💦💦 Kwana goma kenan tana mafarkin murya ɗaya, muryar wata da ba ta taɓa faɗar sunanta ba.“Idan kika buɗe akwatin nan, kom...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.