FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hey Besties, it's your girl Khadeejah Bint Ismail, I goes by the name Deejasmah writer. I am a Nigerian writer, storyteller and advocate. My craft found me when I was just a lonely, clueless girl with many stories to write. I don't just write, I craft dreams, imaginations and mem...
Sample · CHAPTER 1
JIRWAYE Khadeejah Bint Ismail (Deejasmah)Young talented writers association (YOTAWA)CHAPTER 1.Bismillahir Rahmanir Raheem, Wassalatu alan Nabiyil Kareem.Royal Tropicana Hostel Kaduna State University, KASU Kaduna, Nigeria.Zaune take bakin can saman bunk k'afafunta na dangling tana shilla su, tana kuma sake mak'ale wayar da ke kunnenta da alamun wayar da take yi ne yake kai mata duk inda take buk'ata. Knocking k'ofar d'akin aka yi ta tura baki tana kallon k'ofar da k'yar ta iya cewa '' it is open'' turo k'ofar aka yi aka shigo d'akin wata yarinya ce mai kusan adadin shekarunta irin 22-23 d'in nan ce ta shigo da sallamarta.Ganin wacce ke saman gadon ne ya sanya ta girgiza kai tana cewa '' Deeyah-Rhid wai ku ba kwa gajiya ne haba don Allah allow us the single breathe mana''.Sauke wayar tayi daga kunnenta tace '' says someone da kullum sai tayi sabon saurayi, abeg ajiye jaka ki dafa mana ind...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.