FreeArewaPen original
MATAR DAMISA BOOK ONE
- 1views
- 3chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I'm Asmeetah Writer
Sample · Chapter 1
🐅 *MATAR DAMUSA*🐅 (the wife of tiger) Mallakin Asma'u Muhammad Auwal ✍️ *ASMEETAH*✍️*NASARA WRITERS ASSOCIATION*___________________________________ {{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}___________________________________ 💫💫 *{{N W A}}* 💫💫بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْمBook one 1.Pages 1 to 10Wata tsohuwar Mata ce zaune a bakin bishiya, ta jingina bayanta a jikin bishiyar tana shafa sumar kan Yarinyar dake kwance saman cinyarta, Yarinyar bazata wuce 20yrs ba, tana kwance kamar mai yin bacci taji uwar tana shesshekar kuka! A firgice ta tashi zaune tana fadin "Uma lafiya kuwa, meya faru dake?" Cikin kuka Tsohuwar ta...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.