FreeArewaPen original
Diddigar ƙaya...
- 1views
- 37chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Shimfiɗa
DIDDIGAR ƘAYA (Mai Wuyar Tsincewa)بسم لله الرحمن الرحيمFATIMA MUHAMMAD GURIN. (Gureenjo)ADABI WRITERS ASSOCIATIONMarubuciyar:ZuhraaHamrahIgiyar RayuwaNoor ImanRuwan Sama..LelewalGAMON JINI paidKowa Ya ga zabuwa..And Now..Diddigar ƙaya... Paid ShimfiɗaPAID BOOKƊANƊANOAssalamu Alaikum warahmatullah, tadaaaa ga Gureenjo da sabon littafi,salo,labari me kama zuciya.. Ba zan ce wadda baku taɓa gani ba sede in ce ya sha bam-bam da wadda kuka saba gani, Mallaki naki tun kan free pages su ƙare ki sha karatu cikin kwanciyar hankali🥰Wani mahaukacin gigitaccen Marin da yake barazanar ɗauke mata ji da gani ya sauke mata, wadda seda ta kai ƙasa dafe da kuncinta hawaye na aikin ambaliya kaman an buɗe lalataccen famfo bisa saman fuskanta...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.