FreeArewaPen original
KAUNA DA SO
- 1views
- 110chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hi guys it's M shakur and welcome to my world 🌎 World of love, filled with heart melting romance and cute writeups. Are you ready to explore my page? I will be your tour guide throughout this adventure of your reading experience. Love love ❤️ Happy reading 📖 ☺️
Sample · 1
💫KAUNA DA SO💫✍🏻M SHAKUREPISODE 1️⃣DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI!Misalin karfe bakwai na yamma wata bakar mota babba SUV ke yawo akan titin Ahmadu Bello Way na Abuja, babban mutumin da akalla zaiyi 65yrs acikin motan zaune abaya, yana sanye da wani white kaftan na riga da wando, sai kansa sanye da hula ja mai tsini da feather dogo fari ke makale a gefen hulan, kafafunsa sanye da wani hadadden takalmi sandals black na prada sai ga wata doguwar walking stick agefen sa yana jingine da seat, fari ne mutumin sosai but irin farin nan da ake kira da yellow, yanada gemu bada yawaba duk yayi furfura, ringing wayansa yahau yi hakan yasa yataba aljihunsa na gaban rigan yaciro wayansa Samsung galaxy fold yabude, ganin sunan da akai saving da ACHALOUGO yasa ya danna wayan yakai wayan kunne, daga dayan bangaren muryan wata yar dattijuwan mace ne tai magana da yare. “Mgbede ọma, nwa m nwoke” d...
App exclusive
Continue “KAUNA DA SO” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.