FreeArewaPen original
WUTAR ƘAIƘAYI
- 1views
- 50chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
✍️ Online Writer | 🎤 Motivational Speaker | 📢 Business Promoter Known as SaNaz_deeyah n Habibtyn Habibi, I use words and voice to inspire and help businesses shine.
Sample · Page 1
WUTAR ƘAIƘAYIWattpad@SaNazdeeyah_Arewabooks@Sanazdeeyah#FITATTUHUƊU2025*KARAMCI WRITERS ASSOCIATION*[karamci tushen mu'amula ta gari]BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIMDukkan godiya da yabo su tabbata ga Allah maɗaukakin sarki mai kowa mai komai, tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyen halitta annabi Muhammad(SAW). Wannan littafin mallakata ne, ban yarda wani ko wata ya yi amfani da shi ta wata siga ba, yin haka saɓawa doka ne kuma ba zan lamunta ba, a kiyaye!🆓Page 1SHIMFIƊATun daga ƙofar get na fara jiyo guɗa da shewa ta mata, na kai dubana ga ƙofar da mata ke ta tururuwar shigowa cikin gidanmu wasu daga cikin su suna ɗauke da akwatunan lefe. Ina kallo ana nuno inda nake da Yazid na tabbatar gulmata suke, ina kallo suka wuce da akwatuna set biyu ma'ana guda sha biyu cur. Murmushin yaƙe kawai na yi sannan na kai duba na ga Yazid dake zaune gabana, kan sa na gani a ƙasa, tuni ya lula wata d...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.