TAUHEEDAHFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

TAUHEEDAH

  • 1views
  • 75chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 1

TAUHEEDAHPAID BOOKAsmy b Aliyu1... Ɗaga labulen ɗakin akayi, lokaci ɗaya tabi ƙofar da kallo ganin yadda hasken rana ke shigowa ta cikin ɗakin yana haska kyakkyawar fuskarta. Ɗan ɓata rai tayi ganin mahaifiyarta tsaye a bakin ƙofar duk a tunaninta kannenta ne kasancewar yau assabar babu makaranta boko sai islamiyya. Yanzu kam kusan sha biyu na rana ta riga da tasan sun dawo. Ji tayi mahaifiyar ta tace. "Sai ki taso kiyi mun wanke-wanke tunda nagama girkin wanda da na biye miki ba ɗorawa zaki yi ba." Ɗan turo baki tayi tana qara haɗe ran da ya ƙarawa fuskarta kyau tamkar ita tayi kanta. "Na riga dana faɗa miki Mama kaina na ciwo tun safe, nasan waheeda ta dawo dan Allah kibata tayi." Ta faɗa tana komawa ta kwanta. Kaɗa kai kurum mama tayi dan tama san wahalar da bakinta kurum zatayi indai akan Tauheeda ne ko zata kasheta cikin gidan nan bazata yi mata wanke-wanken nan ba. Idan ma ta sakata bazatayi ba sai dai ta nemo almajirai a waje su wanke ta biya su. Duk acikin yaranta mata 3 Tauheeda ita kaɗai ce batason aiki tana da wani irin son jiki na ban mamaki, kuma kaf itace babba a cikin su, sauran kannenta ba kamarta suke ba. Tauheeda irin matan nan ne masu masifar son jiki wanda ko motsawa basa son yi, kawai tayi wanka ta fita ganin gari idan ta dawo taci abinci tabi lafiyar katifa shi kawai ta iya sai kuma a haye yanar gizo ana kallon Tiktok. Wani irin nishaɗi takeji a duk lokacin da taci karo da wani bikin na masu kuɗi a yanar gizo, har hasaso kanta takeyi a matsayin su. "Tauheedah Allah ya cika miki burinki ki auri ɗanɗan mai kuɗi kamar yadda kike da wannan burin a kullum." Kullum addu'ar da mahaifiyarta ke bin ta dashi kenan, daga uwar har ya'r basu taɓa rokon mai albarka ba sudai kurum su samu mai shegen kuɗi suna ganin in hakan ta kasance jin daɗin su yazo. Tana juya ido zata amsawa uwar da amin kafin ta ɗora da faɗin "Kema Mama kinsan mai kuɗin zan aura dan nasan ina da kyau ina da dirin da maza dole su kalleni.Kawai dai lokacin auren ne bai yi ba." Bata ba ta amsar maganar ba, kawai tace da ita. "Da kun gama cin abinci Waheeda kiyi wanke-wanke kinga Tauheeda tun safe take kwance batada lafia." Wacce aka kira da Waheeda ta wani irin yamutsa fuska lokaci ɗaya,tana bin Mamansu da kallo kafin ta ɗora da faɗin. "Ko jiya fa ni nayi wanke-wankeMama ita tafi kowa ne da kullum yazo kanta sai ta samu karyar da tayi kawai dan kartayi.Ni bazanyi ba gaskiyya da nagama fita zanyi zanje gidansu Aisha na qarbo littafina." A hasale Maman ta ɗaga hannu tana shirin kai mata duka. Babu shiri Waheedan taja da baya tana turo bakin ta. "Ni dai bazan yi ba, kinfi sonta damu bayan duka mu Ƴaƴanki ne kawai dan tana kawo miki kuɗin samarinta sai kiyi kamar kina tsoronta." Wannan karon da tsananin fusata Maman tayo kan Waheeda da ta miqe a guje da sauran kwanon abincinta a...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters75
premium64
12

12

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
13

13

Premium
Updated a year agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
15

15

Premium
Updated a year agoAvailable now
16

16

Premium
Updated a year agoAvailable now
17

17

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
23

23

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
24

24

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
25

25

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
26

26

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
27

27

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
28

28

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
29

29

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
30

30

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
31

31

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
32

32

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
33

33

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
34

34

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
35

35

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
36

36

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
37

37

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
38

38

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
39

39

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
40

40

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
41

41

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
42

42

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
43

43

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
44

44

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
45

45

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
46

46

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
47

47

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
48

48

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
49

49

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
50

50

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
51

51

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
52

52

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
53

53

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
54

54

Premium
Updated a year agoAvailable now
55

55

Premium
Updated a year agoAvailable now
56

56

Premium
Updated a year agoAvailable now
57

57

Premium
Updated a year agoAvailable now
58

58

Premium
Updated a year agoAvailable now
59

59

Premium
Updated a year agoAvailable now
60

60

Premium
Updated a year agoAvailable now
61

61

Premium
Updated a year agoAvailable now
62

62

Premium
Updated a year agoAvailable now
63

63

Premium
Updated a year agoAvailable now
64

64

Premium
Updated a year agoAvailable now
65

65

Premium
Updated a year agoAvailable now
66

66

Premium
Updated a year agoAvailable now
67

67

Premium
Updated a year agoAvailable now
68

68

Premium
Updated a year agoAvailable now
69

69

Premium
Updated a year agoAvailable now
70

70

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
71

71

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
72

72

Premium
Updated a year agoAvailable now
73

73

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
74

74

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
75

75

Premium
Updated 6 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play