Wani zamanFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

Wani zaman

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

*WANI ZAMAN*           BYSADIYA ABDUKRAZAKMarubuciyarSandar dukan uwargidaRanar kukaMiji gomaZuciyar mace Matar shigeIya ruwaWani aurenDa walakinWutar ƙaiƙayi.FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONSLabarin ya ƙunshiKishiKissaMakirciCin amana      PAGE 1    Kowane mata da miji a farkon aurensu ne suke gina yadda tsarin rayuwarsu zai kasance, wannan lokacin amarcin shi ne babbar damar mace, wanda idan ta sarrafa ta yadda ya dace bisa adalci babu son rai sai a kafa kyakkyawan tubalin da zai samar da rayuwa mai inganci a wannan gidan har abada, idan kuwa aka samu akasin haka tun daga nan sai mace ta rasa damarta, gida ya rushe ya ruɓe, namiji ya dinga yin yadda ya so da rayuwarta. Haka ce ta faru a gidan Usman, sun yi auren soyayya da matarsa Fatima, kuma ƴar'uwarsa ta jini, da farko suna zaune lafiya gwanin sha'awa, kafin komai ya caɓe mu...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play