FreeArewaPen original
KULSOOM
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer, HausaNovel, Nigerian, from Arewah, proudly muslimah.
Sample 路 ONE
馃挐 KULSUM 馃挐ADABI WRITER'S ASSOCIATIONChapter 1 A hankali na shiga zare kayan jikina ina murmushi tare da kallon ha蓷a蓷蓷en mutuminda muka shigo 蓷akin tare wanda yake zaune kan kujera yana shan abu a Mug lokaci 蓷aya yana kallon gaban screen 蓷in wayarsa da yake dannawa. A yanzu zuciyata ta gama sakankancewa da kuma yin amanna akan kururuwar shai蓷an wadda yayi min a masarrafar saurarona tamkar wadda ta shekara ashirin tana goga bariki. Without thinking twice na fa蓷a kan lallausan gadon da aka lailaye da white bedsheet, na lafe wuri 蓷aya tamkar wata jaririyar mage tare da janyo white duvet na 蓷an lullu蓳e jikina saboda yanda nake jina a takure. Nafi minti goma a haka ina sauraren inga ya mi茩e shima ya shirya amma sai ma 茩ara gyara zaman shi yayi tare da mi茩a hannu ya 蓷auko 茩aramar wayar sa dake 蓳urar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.