FreeArewaPen original
TSAKANINMU
- 1views
- 67chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
#Muslima #LubnaSufyan #Daughter #Wife #Mother #Writer #ArchitectInTheMaking #Pa #Tea #Naruto #Glasses #Hijabee Facebook: Lubna Sufyan Instagram: LubnaSufyan ***: *** Idan har ka taba k'aruwa da littafina ta kowacce siga, ka tayani rokon Allah da ya yafe...
Sample · 1
1"Kai yanzun ko kunya baka ji? Kazo cikin mata kayi tsaye, sai giringidishi kake kamar wanda za'ayi wa haihuwar fari?"Wani irin kallo Habibu ya watsawa kanwar mahaifiyar tashi da suke kira da Innani. Tunda yaga shigowarta asibitin tare da Hajiya, ranshi yayi masa bakikirin, yana da tabbacin babu abinda ya kawota sai gulma da son kara tunzura Hajiya, ko rantsuwa yayi ba zai kaffara ba, ita ta tuso Hajiyar ma gabaki daya suka zo asibitin"Wallahi Innani na rasa wannan lamari, in dai akan Abida ne to yaron nan bayaji baya gani. In ba wani salo nata ba, nakuda kwana daya ace an kwaso an taho asibiti? Kawai neman dora masa dawainiyar da tafi karfin shi, inace haihuwar Nabila kwananta hudu a gida kafin ta sauka, me ya sameta?"Wani abu Habibu yake kokarin hadiyewa da yayi masa tsaye a wuya"Kuma duk wannan wahalar karshe dai mace ce..."Cewar Anty Talatu"Idan haihuwar ta waiwayeki saiki fara da ma...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.