FreeArewaPen original
ZUCIYAR MUTUM
- 1views
- 35chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
My name is Khairi, and I am a passionate writer who finds life in words. Writing is not just a hobby for me; it is my voice, my escape, and my power. I specialize in emotional and dramatic storytelling, especially stories centered around love, jealousy, deep affection, and human ...
Sample · Chapter 1
Karamci Writers Association.(Karamci Shi ne tushen mu'amala tagari) ZUCIYAR MUTUM NAUmmulkhair S Panisau (Khairatup) No.1"Ina son ki gane ,ba wai tafiya zanyi na bar ki ba har kullum kece bugun zuciyata ba zan manta da alkawarin da muka yi wa juna ba." Ya fada idanuwansa nayi mini yawo a jikina.A hankali na bude baki zanyi masa magana tuni kukan da nake ta dannewa ya kwace min nayi sunkuyi da kaina Allah Ya sani bana son ya tafi kuma ina ji a jikina akwai abinda yake bibiyar rayuwarmu ni da shi."Haba ke kuwa a haka kike so nayi tafiyar nan? Ina kallo kina irin wannan kukan? In na ci amanar ki ai sai zumunci ya tambayeni ki gaya mini me kike so nayi miki ki yarda zan dawo mu tafi tare?"Cikin shasheka jikina bari nace "Bana yi maka kallo...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.