FreeArewaPen original
HASKEN CIKIN DUHU
- 1views
- 25chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · CHAPTER 01
HASKEN CIKIN DUHU💋My dearest fans,To everyone who held on to light… even when darkness whispered louder. This is for u, Duhu na iya zuwa, amma haske ya san hanya✨🥺💃To the woman who guides me, Na'ima Sulaiman Nimcyluv.Your words teach me,your actions shape me.Kamar haske ne a cikin duhu, ba kawai kina gaba na ba, kina cikin zuciyata.Na gode. For your wisdom,for your strength,and for never letting me lose my way, thank u marh🥺❤️.HASKEN CIKIN DUHUNanameera, YOTA/23.Tubman Boulevard, (First Liberian civil war.)*December 1990, Monrovia*Sansanin ECOMOG,2:34am.Daren yaƙi ne, ba dare na hutu ba. Wutar da ta tashi tana cilla ƙyallin haske a cikin duhun da ya ƙi tausayawa. Sama ta cika da ƙura da ƙarnin jini, gurnanin masu rai da kukan marasa ƙarfi yana gauraye da karar bindiga da fashewar bama-bamai. Gajimare ya rufe wata, kamar shi ma yana nadamar kallon wannan azaba.Gwanaye da marasa ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.