AFNAN mata maza... Yarinyar da aka Haifa da dickFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

AFNAN mata maza... Yarinyar da aka Haifa da dick

  • 1views
  • 12chapters
  • 2audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample ยท Chapter 2

*Chapter 2*****_________Tun da AREEF ya fita harabar gidan be huce ko inaba sai parking space, mota yashiga Kai tsaye office dinsa ya huce wan da yake can nesa kadan da gidan su, befi minti 10 da fito wa ba ya Isa inda ya tarar da mutane sai faman jiransa suke cikima har da abokin sa *KAMAL* .Yana Shiga cikin office d'in da Aka narka dukiya Kai Kana kallon gurin kasan dukiya tayi kuka dan tsabar haduwar gurin da keruwarsa ,wata kujera ya karasa can karshen office din ya zauna Nan take yafara sallamar mutane daya bayan daya har ya kammala, bayan yagama sallamar sune abokinsa Kamal ya shigo ciki tare da samun kujerar dake fece din AREEF ya zauna, hannu ya fara Mika Masa suka gaysa sannan yace "abokina kana lafiya kwana biyu Allah kayi wuyar gani " Yar dariya AREEF yayi yace "uhm Kamal kenan inawani buya anan bayan kasan inda nake duk lokacin da Kai niyya zaka zo ka ganni" "ni n'a isa kuwa ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters12
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play