FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Episode 1
*KAWAICI* *©Zahra Royal Star**TSOKACI**KAWAICI* A cikin gida ɗaya, amma zukata huɗu — kowanne na ɗauke da raɗaɗi, sirri da ƙaddarar da ba ta da kama da ta ɗan uwansa. Gidan da ya kamata ya zama mafaka, ya zama maɓuɓɓugar tsoro da rashin kulawa. Mahaifin da aka dogara da shi, ya zama shinge na zalunci da son zuciya, yana barin ƴaƴansa su nemo mafita a cikin duhu.*“Kawaici”* ba kawai hali ba ne — wata rufa-rufa ce da kowanne daga cikin ƴaƴan ke amfani da ita don buya daga gaskiyar da ke cin ransu a ciki. A ɓangare huɗu na labarin, kowanne yana bayyana da nasa yunkuri da irin ƙaddarar da ta bayyana wani darasi mai ƙarfi.*Wane sirri ne ke ɓoye a ƙarƙashin wannan kawaicin? Wane zai tsira daga irin wannan gida?*Wannan littafi cike yake da jimami, ruɗani da faɗakarwa — yana sa ka kallon rayuwa da iyali da wata sabuwar idanuwa.PAGE 1*Unguwar Dokoki Ramiye, LGA, Katsina state Nigeria*Jiri ne ta...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.