FreeArewaPen original
SHINGEN KAUNA
- 1views
- 47chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
My name is Khairi, and I am a passionate writer who finds life in words. Writing is not just a hobby for me; it is my voice, my escape, and my power. I specialize in emotional and dramatic storytelling, especially stories centered around love, jealousy, deep affection, and human ...
Sample · CHAPTER 1
SHINGEN ƘAUNAKhairatup.***:khari_Muhd.arewabooks:khairatup.01.Paid Book.A hankali nake tuƙi babban burina a halin yanzu na kai unguwar da aka kwatanta mini don kai ɗinki. Na gaji da rainin hankalin da telolina suke yi mini na saɓa alƙawari. Haka ya saka na tambayi wata ƙawata ta lambar telan ta don na ga ya iya ɗinki in na gani a jikinta yana burge ni. Na kira shi ya zo gida ya ƙarba ya ce min yana da ayyuka da yawa sai dai na kai mai can shagon na sa.Yakasai na nufa wurin shekara. Nan na ga shagunan masu ɗinki kala-kala. Na rasa ma wanne shago ya faɗa min. Tsaki na yi na gyara faking ɗin mota ta. Wayata ƙirar iphone na ɗauka na soma kiran layin na sa. Ni a yadda ta turon lambar a haka na yi saving. "N.Yakasai.Kamar ba za a ɗaga ba sai kuma aka ɗaga kiran da sallama ya fara. Na amsa masa a gajarce."Na iso ina daidai shekara." "Gani nan zuwa." Ya ce da ni ya kashe wayar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.