FreeArewaPen original
SEX BEFORE MARRIAGE
- 1views
- 35chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writter Reader
Sample · Free page
* Wani irin bugawa kan sa yake Yi , Idanun sa na Ganin masa tamkar gizo gizo . Abdoul!!! Muryar Hajiya Madina ya katse shi wacce suke fitowa ita da Marshal taju, Kallon su yayi Yana Hadiye Wani Abu da ya tsaya masa da kyar , kirjin sa na tsaban ta masa Bugu , Muryar sa ne ya hau Rawa Yana Son amsa Ammie Madina , Amma ya kasa ,saboda Tsoron da ya ji zuciyar nayi ga tashin hankali karara a fuskar sa . Calm down My Ahad , naji komai a bakin Ammien ka , Hummmmmm Marshal ya furta tare da Sauke Gwauron numfaashi kamin yace “ Duk da banji Dadi ba , kunyi kuskure Abdoul , Amma sakacin har da mu , da bamuyi maku Aure ba , shiyasa kuka fara Daura ma kan ku , Don haka Ka kwantar da hankalin ka zan samu Alhaji Bulama da , Alhaji Baffa , Mahaifin Saif , da Kuma Alhaji Tukur Mahaifin Abdoul samad, Zamu tattauna sosai akan wannan maganar don ba Abun yadawa bane , Aure ba wasa ba ne , Kuma da Yarinta ak...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.