FreeArewaPen original
ZAMA DA MAƊAUKIN KANWA
- 1views
- 80chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Nana Aishatu by name. I never wanted to be famous i only wanted to be great!!📚✍️
Sample · SHAFI NA ƊAYA
©️Love story 2025ZAMA DA MAƊAUKIN KANWA....! NA*UMMI A'ISHA*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN ƘAI. 1Fatan alkhairi gareku ɗaukacin masoyana masu karanta rubutuna a duk inda kuke,thanks for always reading my novels. I see the love and i do not take it for granted,may Almighty Allah bless you all for me.And to my besty FERTYMERH XARAH can't thank you enough lovely sis more grace to your shining elbow star girl. I love you all❤️***Cikin nutsuwa da dattako take takawa tana tafiya a hankali domin gabatar da jawabin da ya jima rubuce cikin kundin adana jawabanta na musamman shekara da shekaru, tun bayan da mai shela (MC) ya ambaci sunanta ranta ya sake jagulewa ya tashi zuciyarta ta karye hawaye ya cika idanuwanta, dattijuwa ce yar kimanin shekara 65 fara tas mai kumari wanda kallo ɗaya zai gamsar da kai cewa jin dadi da hutu da tarin dukiya sun jima da yi mata zama na dindindin, tamkar balar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.