FreeArewaPen original
饾悏饾悁饾悕饾悕饾悁饾悡饾悁饾悕 饾悥饾悁 饾悋饾悁饾悜饾悎饾悜饾悁饾悋
- 1views
- 3chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 饾悅饾悺饾悮饾惄饾惌饾悶饾惈 01
馃懓JANNATAN WA HARIRAH馃檷MALLAKIN ASRAL. Wannan labarin qirqirarrene banyin shi dan cin zanfin kowa ba Allah yasa mudace da Alkhairi dani da ku Ameeeen.Page 01Dasunan Allah nake farawa Allah kayi salati ga shugaban halitta annabi Muhammad s a w da iyalansa da sahabbansa Allah yaqara masu yarda.Ina farin ciki ina miqa cikkiyar godiyata ga Allah da ya bani iyalai maza da mata mahaddatan Alqur'ani da wanda basu haddace ba ammah sun sauke alqur'ani suna kan haddacewa da kuma wayan da ke kan hanya sauka tabbas ba wayauna bane ba dabara ta bace Allah ne ya qaddara man haka ina godiya sosaiii akan wannan ni'ima Allah ya maku Albarka kuda iyayanku mata dasu tayani wannan aikin dani kaina mahaifin ku.Duka kowa ya amsa da ameeeen. Sai da kowa yayi tsit sannan Malam yacigaba.Yau mun kammala saukar Alqur'ani wadda mukeyi duk bayan kwana ukku wadda muka sabayi ayau zan maku nasiha akan abuwa kamar yadd...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.