FreeArewaPen original
SAHRA HOT LOVE RETURN..A ROMANTIC LOVE STORY
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · SAHRA HOT LOVE RETURN Page 2
*💖 SAHRA 💖* ~HOT LOVE~ *RETURN*2Awani katon bakery wanda aka rubuta MUH-KHAL's BAKERY samha tai parking motar ta a parking space da girman shi yakai 200/150..kai tsaye tashige ciki wanda fadan taduwar gurin ma bata lokacine, bangaren restaurant tashiga tare da yin ordern abunda takeso taci. Katon cake studio dake cikin gurin aliyu da sahra suke zaune a kan wasu luxury chairs masu matukar kyau da daukan hankali, sponge cake da sahra keci tagutsiro takaima aliyu bakinshi, bude bakin yayi da zummar tasamai tai saurin cinyeshi abakinta tana kyalkyalewa da dariya hadi da mishi gwaliyo..shagwabe fuska yayi kamar zaiyi kuka, kunnenta takama alamun sorry yay murmushi sukaci gaba da enjoying moment dinsu. Bayan sun gama aliyu yabiya bill suka fito suka nufi inda motar su take fake. Tun daga nesa ta hangosu tai saurin boyewa a bayan motarta zuciyarta na bugawa yan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.