FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample ยท Chapter 01
โคโ ๐๐๐๐๐โโค ________________ แดสแด สแดแดแดสษด แดา แดxษชสแดแด แดสษชษดแดแด THE FINAL GAME ๐ฅ๐๐ฅ๐๐ ( ๐ฐ ๐ท๐ด๐ฐ๐๐ ๐๐พ๐๐ฒ๐ท๐ธ๐ฝ๐ถ ๐ป๐พ๐ ๐ด ๐๐๐พ๐๐ , ๐๐พ๐ผ๐ฐ๐ฝ๐๐ธ๐ฒ , ๐ธ๐ฝ๐น๐๐๐๐ธ๐ฒ๐ด & ๐ณ๐ด๐๐๐ธ๐ฝ๐) ๐๐ โค๐ ๐ด๐จ๐ณ๐ณ๐จ๐ฒ๐ฐ๐ต ๐ด๐ฌ๐ฌ๐น๐จ๐ฏ๐โค๏ธ_______________________________________________ [ PAGE ____ 01๐๐โค ] _ DAULAR JORDAN Aahil ne zaune a part d'insa , ya na sanye da jallabiya white color sai fruits ya ke sha kamar wanda ya kwana da yunwa , ga shi Babyn nashi duk fushi su ke da shi kai ka ce cikin nasu na rigima ne kawai dan su hana shi sukuni , ita kanta Hadeeqah da ya ke alfahari da ita yanzu sama sama ta ke kula shi kamar ya yi mata laifi , in ba shi ya neme su ba ba wacce ke kawo mishi kanta Ya na a haka dai si faman tunani ya ke ta shigo ta na sallama sanye da wani dogon hijab har ka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.