FreeArewaPen original
Mijina is too perfect :I want a divorce
- 1views
- 53chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · About the book
Wani zubin idan dadi yayi yawa, yana sa mutane mantawa da hakikanin Ni'imar da Allah yayi musu..A tunanin Bilkisu "Peace, not perfection, shi ne ainihin ma’aunin aure." Wannan kalmar ita ce ke yawan dawowa a zuciyar Bilkisu duk lokacin da ta kalli rayuwarta.That picture-perfect marriage da ake gani a social media ko jin labarin shi daga mutane shine Rayuwar auren da Bilkisu take ciki…wannan Irin mijin da ake kira da mijin novel, shine mijin da Allah ya baiwa Bilikisu. sai dai kuma ita a tunanin ta, Takuri ne kawai zama a gida mai cike da too much peace, babu hayaniya, babu drama, Babu yan kanana kananan fadan mauratan nan. To her, Her marriage is too Boring!!! Sai dai kuma deep down a zuciyarta, ta san wannan shi ne auren so da kauna, girmamawa da mutuntawa…kuma shine aure da mata dayawa suke fatan samun irin shi… Amma kiri kiri rudanin duniya ya sa ta rasa gane Ni’imar da Alla...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.