Mulki ko Sarauta  2Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Mulki ko Sarauta 2

  • 1views
  • 15chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Uwa Manazarciya Marubuciya Ƴar kasuwa Chocolate addict 🍫 Bookworm📗 Introvert 😚

More from @pherty001

Sample · 1

PORTUGAL 🇵🇹 ..... Ita ce mutum ta uku cikin jerin masu fitowa daga cikin jirgin, kallo d'aya xaka mata ka karanci tashin hankali dake tattare da fuskarta, sam babu fara'a ko murmushi a tare da ita, sai idanun ta dake nuna alamar tasha kuka sosai, tana rungume da jaririnta kyam kamar wani xai kwace mata shi, d'ayan hannun ta yana Jaye da trolly d'in ta. Doguwar rigar atampha ce a jikinta, sai qaramin gyale da ta rufe gashin kanta da shi, kana kallon ta xaka san hutu da wayewa suna aiki a tattare da ita, kyakkyawa ce matuqa, ga tsayi ga kuma diri da Allah yayi mata baiwa dashi. A hankali ta cigaba da saukowa daga matattakalar jirgin cikin qasaita, tana gama saukowa ta zuge trolly d'in ta shiga janta da qasa tana tafiya cikin nutsuwa batare da ta kula da kowa ba. Patrick ta hango ya nufo wanda dama tuni ta dad'e da sanar dashi xuwan ta, shi ke kula da gidan mahaifin ta dake qasar, ya fad'...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters15
premium10
06

6

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
07

7

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
08

8-9

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
09

10

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
10

11

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
11

12_20

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
12

21_30

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
13

31_40

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
14

41_50

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
15

End

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play