FreeArewaPen original
TEA & TALES PROGRAM SEASON 1
- 1views
- 15chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Author..... Writer of #AHUMMAGGA #KUDI KUMBAR SUSA #AJALINSO #SO MAKAMIN CUTA #ARNE FOLLOW ME ON INSTAGRAM @SURAYYAHMS ALSO *** @SURAYYAHMS.
Sample · Season 1 chapter 1
TEA AND TALES LOUNGE... ✨ Arewabooks@Surayyahms T&T EPISODE1️⃣..! Acikin ruwan sanyi..Mafari!! tushen labari!Hmmm, ohh niiiiii rukayyah alhaji yau ta ina zan farane ...mata, mata, mata sau nawa na kiraku?.. hmm to ku tsaya kuji yadda Allah ya ceto min aure na frm one 2 faced nebor girl babu boka babu malami, but first of all u have to know who ruqayya alhaj is ko ba haka ba....kamar yadda kukaji suna na ni sabuwar amaryace musulma yar arewacin nigeria kamar yawancin ku, inma ke uwargida ce, ko ta biyu ko ta uku ko ta hudu, at some point dai nasan kowacce mace amarya ne kamata, kuma ina da yaqinin cewa kowacce mace ta dandana, ko kuma za ta dandani wutar hannun namijin data ke aure, hmm but dont get me wrong, nasan akwai mata masu claiming "hurul ayn" hhh masu wayo, masu cewa mijinsu na cikin tafin hannun suwell,..dats why i am talking strickly about the emotional Abuse and cheating, wanda nasan ko acikin ruwan sanyi ko acikin salon cin fuska kaso 99% cikin mata hakan ya shafe su!Sunana rukayya alhaji habibu, haifaffen yar kaduna fara yar duma duma yar son gayu, surata da kyawuna dede gwargado ce, y'a guda tall awajen baba na alhaj habibu mai kasuwa da mahaifyta hajya fatima me gwal wanda duk da bamu da wani mugun arxiki amma duk wani abu na fantasy dreams dina na yaranta saida iyayena suka cika min shi, i went to best private schools in kaduna daga nursery har izuwa university. na karanta course din business admin nayi gadon iyaye dukan su biyu kasancewrsu yan kasuwa masu tsnanin jajircewa .wanda tun ina seconddry schll mahaifyata hajiya fatima tasaro min hadaddun sarkoki da abun hannu jaka da takalmi ina sayarwa dake itama harkanta kenan saida manyan gwalagwalai, kafin ace na gama university business sosai ya shiga raina da jikina kamar yadda ya shige jikin iyaye na wanda basuda lokacin aurensu amma ban taba ganin sun samu wani sabani ba, gidan mu is always empty from love and family time but i love it like dat sabida kowa na harkan gabansa kowa na kawo kudi gida.kullum idan nace ina son Allah ya bani rayuwar auren da babu fitina acikinta irinnasu atake mahaifiyta take bata rai snn ta cemin "To inhar aure marar fitina kike so karki sake ki fara tunanin dogara da namiji, kinemi na kanki ruqayya, neman nakai ga ya mace kmr security ne, immunity ne, yana hana raini da walakanci!...da wann kalaman nata na taso a kwakwalarta. saidai kash soyayya mugun abu.haduwata da mijina Abdul maleek bankudi kamar wata qaddara ce da ban shirya masa nan kusa ba dan kuwa bakaramin soyayya ce ta shige mu ba, acikin wata shida kacal na fasa batun masters danake so naje, muka mugun fahimtar junanmu da abdul dake shima business contractor ne amma a can lagos yake zama sabida aikin sa.babu lefi Abdul kyakkwar namiji ne tsayayye dogo me smooth chocolate skin da wani i...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.