FreeArewaPen original
👑🍳 Kitchen Queen Modern Recipes 🥗🍰🍤🍹
- 1views
- 5chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
My name is Ruba Kay, and I am a dedicated writer of Hausa romance and emotionally driven fiction 💕. I am committed to crafting stories that reflect the realities of love, personal growth, and societal challenges 🌍, with a focus on cultural authenticity and emotional depth 🎭. M...
Sample · Jollof Rice (Nigerian Style)
*Abubuwan Hadawa:*- Shinkafa – 2 cups - Tumatir mai kyau (fresh or canned) – 5 - Tattasai – 4 - Attarugu – 2 - Albasa – 1 babba (a yanka da a markad'e) - Man gyada – 1/2 cup - Maggi/seasoning cubes – yadda ake bukata - Curry & thyme – 1 tsp kowanne - Bay leaf – 2 - Gishiri – yadda ake so - Nama ko kifi (zabi ne) - Ruwan dumi – yadda zai dahu*Yadda Ake Yi:*1. Da farko, a wanke shinkafa ki ajiye ta gefe.2. A markad'e tumatir, tattasai, attarugu da albasa.3. A dafa nama da albasa da seasoning har sai yayi laushi, a cire daga ruwan.4. A zuba mai a tukunya, a soya albasa kadan, sai a zuba kayan miya da aka markad’e.5. A dafa kayan miya har sai ya dahu sosai kuma ya rage ruwa.6. A zuba curry, thyme, bay leaf da kayan kamshi, Maggi Mai dandano, sai a kara ruwa kadan.7. A saka shinkafa, a zuba ruwan nama daidai da bukata, a dafa shi akan wuta mai matsakaicin zafi.8. A barshi ya dahu har sai shinkafa tayi laushi, a motsa a hankali idan ya kusa dahuwa.9. A iya kara kayan ciki kamar peas, karas ko kifi a karshe idan ana so.*Zaki iya yi tare da salad ko kaza a gefe.*
App exclusive
Continue “👑🍳 Kitchen Queen Modern Recipes 🥗🍰🍤🍹” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.