FreeArewaPen original
WAZAN ZABA?
- 1views
- 25chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
💖WAZAN ZABA?💖Writing by Amnah El Yaqoub Bismillahir-rahmanirraheem Ya Allah kabani ikon kammala wannan littafin nawa lafiya, kamar yanda nagama da BURINAH lafiya, Ya Allah kabamu ikon yin amfani da abinda yake me kyau aciki 1Wasu tsala-tsalan yanmata ne guda biyu agaban mirror suna shiryawa, dukanninsu komai yaji babu makusa, da alama akwai inda zasu "Haba YAYA IMAN, kindauki wannan, kindawo kin dauki wanda nace shi nakeso, gaba dayama Naga alama bakida alqibla"hannu tasa ta fizge laffayar me launin green ahannun Iman tafara nadata ajikinta, wadda aka Kira da Iman dince tajuyo takalli yar'uwartata da Dara-daran shanyaiyun idanunta masu kama dana mejin bacci, kadan yarage nayarda wayar hannu na, Jin wata irin zazzaqar murya tace "yaro de yaro ne" Itama dayar cikin sigar shagwaba tace "to yaya Iman hada ki riqe gaba daya kawai" Saida tayi mata gwalo ta gefen...
App exclusive
Continue “WAZAN ZABA?” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.