NI DAKEFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

NI DAKE

  • 1views
  • 28chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 1

🌺NI DAKE...🌺  (Hot luv story)Writing by Amnah El Yaqoub Daga marubuciyar :🌱DANA SANI🌱(Ahmad & Feenah) 💞BURINAH💞(Amal & Daddy) 💖WAZAN ZABA💖(Iman & Aliyu) Ko💕SHALELAN BABA💕(Haneef & HaneefaShalele & Shazali) And now👇🏻🌺NI DAKE... 🌺Is loading... Wannan karan alqalamin namu yadawo kanoYa Allah kabani ikon kammala wannan littafi lafiya, Kamar yanda na kammala sauran novel dina lafiya, ya Allah ka bamu ikon yin amfani da abinda yake cikinsa Mai kyau, Allah kahaneni  rubuta abinda yake ba daidai baLabarin *NI DAKE* qirqirarran labari ne dana zauna na tsara abina dakaina, banyi da nufin tazarci akan kowa ba Ban yarda ajuyamin littafi na ta wata sigar ba, nafada nasake fada duk wacce tasake kwaikwayon basirata tajuyamin littafi to Allah zai mana sakayya tsakanina da ita, dake nake wadda kike kwance kina karanta min littafi sannan ki juyamin shi da wani sunan daban, Allah ya gani idan nafara posting din littafi banda lokacin kaina kullum sai nayi posting saboda inaso nagama shi akan lokaci, banda lokacin dazan tsaya yin karatun novel balle ma ace basirar wata na sata,kin juyamin littafi na na SHALELAN BABA, to yakamata ki dakata daga kansa,kema ki nemi taki basirar, nasan cewa saqona zai isa gareki tunda kina bibiyata *Dedicated* *to* _FATIMA Y ADAM_masoyiyar dukkan books dina, shafin farko nasadaukar dashi agareki kiyi yanda kikeso dashi, saqonki ya iso gareni yanda bakyason littafina yaqare idan kina karantawa, ko abinci bakya iya ci, nagode da soyaiyar ki agareni, Allah yasa nima saqona ya isa gareki. Bissmillahir-rahmanirraheem1&2Tafiya take cikin nutsuwa Kamar de yanda tasaba, baqar abayace a jikinta,duk da rigar tanada Dan fadi hakan bai hana surar jikinta baiyanaba, yayinda fuskarta take sanye da niqab shima baqi, idan kaganta dole zakayi tunanin wata balarabiya ce yar qasar saudia, kasancewar suma haka suke tasu shigarAgogon dake daure ahannunta ta kalla Dan nera dari hudu, hannun nata na kalla fari tas dashi tareda dogayan yatsun hannunta zara zaraTana gama ganin _time_ cikin faduwar gaba ta furta "subhanallah" sannan taqara sauri ganin takusa makaraZaune suke akan Mota Kamar kullum, susu uku ne, kullum tazo wucewa sai sunyi mata magana ta share su, idan zasu kirata sau dari haka take sharesu sau dari, yi take Kamar ma da qasa suke magana ba itaba Daya daga cikinsu ne yace " _Dude_ ga yarinyar nanfa yar renin hankali tana isowa" Wanda aka kira da _Dude_ yace "kuna bani mamaki sau dayawa wallahi, saide magana, bazaku iya zuwa gareta gaba da gaba kuyi mata abinda kukaga dama ba" Na ukun ne yace "a a fa Anwar, ni gaskiya kwarjini yarinyar takemin, bayan hakama bamusan ita din ko 'yar wacece ba" "yar wacece kuwa Data wuce yar gidan Malam Sh...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “NI DAKE” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play