FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
INSAAFWriting by:Amnah El~Yaqoub 1&2MARUBUCIYAR : *DANA SANI* *BURINAH* *WAZAN ZABA?* *SHALELAN BABA* *NI DAKE* *DANGI DAYA* *INSAAF* Like my page on Facebook 👇🏻*** Din farko nakane dan'uwa na,PRINCE ABBA BAKARYA, ubangiji Allah yabar zumunci, Amnah tana yinka sosai😇* Dasunan Allah mai rahma mai jin qai, ya Allah yanda nafara wannan littafin lafiya, Allah kabani ikon gamawa lafiya, kuskuren da zan rubuta wanda nasani, da wanda bansaniba, Allah yayafe min, Allah ka haneni rubuta abinda zaiyi Sanadin tashin hankalin wani ko wata.Dan girman Allah, masu doramin littafi a channel dinsu su daina, wallahi tallahi tunda nafara rubuta littafi, bantaba shan wahala irin yanda Nasha wajan rubuta labarin DANGI DAYA ba, amma abin baqin ciki ina gamawa kuka sacemin kuka doramin a channel dinku, FARAR SAQA TV wallahi idan kuka sake doramin littafi a YouTube zanyi reporting dinku a lalata channel Din, kuntara views din banza 🙅🏻♀️, banyi littafin kudi ba banga dalilin dazaisa kunemi kudi da littafi naba, inada Damar dazan siyar dashi amma ban siyar ba,Bana saka number ta a littafi, amma acikin littafin littafin DANGI DAYA nasaka number brother na, idan kunyi masa magana zai sanar dani, yanzu de na roqeku kudaina, nagaba kuwa bazan roqeku ba.To wannan Karon alqalamina yatafi Lagos, kuyi hakuri wannan littafin zakuci Karo da kuka,😭 dakuma emogi d'an kadan👌🏻Bazan ziga littafina ba, kakaranta kaji yanda yake da kanka 🤝🏻 *A taqaice* Labarin INSAAF labari ne da taurarin ciki suke fuskantar qalubale iri-iri, tauraron dakuma tauraruwar, kowa da irin nasa qalubalen, wanda daga qarshe zan warware muku komai insha Allah 🙏🏻__________Manyan motoci ne guda biyar suke sharara gudu a babban titin dazai kaika mubi local government, Cikin jihar Adamawa, sosai suke gudu kamar sun samu titin gidansu, duka motocin guda hudu farare ne, kuma kowacce daga cikin su number motor tana dauke da sunan INSAAF, guda dayace baqar qirar Range rover take dauke da number LSR Lagos Surulere, daya daga cikin local government dake Lagos state, sosai suke gudu Bana wasaba, motocin farare biyu agaba, biyu abaya, Sai kuma baqar motar datake tsakiyarsu Su biyu ne azaune a bayan motar shida yayansa, gaba dayansu suna sanye cikin suit wadda tayi bala'in yimusu kyau Babban Hankalinsa Yana kan computer dake kan cinyar sa Yana typing cikin sauri, computer na qarewa kallo launin brown, amma maimakon aga sunan company computer daya qerata sainaci Karo da sunan INSAAFAgogon dake daure a tsintsinyar hannunsa qirar Gucci ya kalla yasaki wani gajeren tsaki, sannan ya maida Hankalinsa kan abinda yake matashin saurayi...
App exclusive
Continue “INSAAF” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.