SHAGALALLIYAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

SHAGALALLIYA

  • 1views
  • 12chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · 1.

*SHAGALALLIYA!**HADIZA D/AUTA**DEDICATE TO HANNAH SUHANA**Free book kuma Labarin barkwanci.**LAMBA TA FARKO.* Aguje ta isa dandalin matasan ta tsaya a kansu dafe da ƙirji tana haki, yayin da take so ta yi magana amma ta kasa tsabar gudun da ta sha. Dukansu suka bi ta da kallo cike da mamaki a kan fuskokinsu, suna jiran su ji abin da ya kawo ta, saboda sanin halinta. Musamman Mani da ya kasa ɗauke idanuwansa a kanta, masu ɗauke da ƙatuwar hararar da ƙiris ya rage ya kai mata hannu, saboda bai raba ɗaya biyu a kan cewa wurin sa ta zo. Ganin hakin ya ƙi barin ta ta faɗi zaune daɓas a cikin ƙasa tana rabon ido cikin rarraba magana da haɗiyar yawu ta ce masa, "Ka..kawu Mani, inji Kandala..wai.. wai ta ce na kira ka asiri rufe ka je ka ci kwaɗon garin kwakin da ta..." A zabure ya miƙe tsaye yana wurga mata daƙuwa kafin ya riƙe ƙugu cikin fusata ya ce, "Wai ke wace irin tonanni...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters12
premium4
09

9.

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
10

10.

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
11

11.

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
12

12.

Premium
Updated 10 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play