KUNDI UKUFree

ArewaPen original

KUNDI UKU

  • 1views
  • 40chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · SHAFI NA ƊAYA

KUNDI UKU ©AMEERA ADAMFIRST CLASS WRITER'S ASSO...Gargaɗi: Ban amince a sarrafa mini littafi ta kowacce siga, ba tare da izinina ba. Yin hakan yana iya kai wa ga matakin Hukuma, don haka a kiyaye.Tsokaci: Daga Masarautu, Sarakuna da sunayen yanki duka ƙirƙira ne. Idan ya yi daidai da labarin wani/wata arashi ne. SHAFI NA ƊAYADAULAR JABALShekara Ɗari Biyu Baya (1825) Daular Jabal ta kasance ƙasaitacciyar daula, da ke ɗauke da dubban al'umma. Sunan Jabal ya samo asali daga yawan tsaunikan da yankin yake da su, mafi yawa suna zagaye da daular bakidaya. Daular Jabal tana kewaye da tekun Farjum, wanda yake da tsofaffin tarihi mabambamta masu cike da ban tsoro zuwa almara. Yankin yana ɗauke da tarin ƙabilu, waɗanda suke da bambamcin harshe a ƙalla sama da ɗari. Kuma yanki ne da yake da tarin arziƙin noma, kiwo da kasuwanci. Tsaunin Jaddum shi ne katafaren tsaunin da ya fi kowanne tsauni girma a Daular Jabal, kuma tsauni ne mai matuƙar tsoratarwa da munanan al'amura suke faruwa a kansa. A labarin kunne ya girmi kaka, an ce a shekaru da suka gaba. Tsaunin matattarar wata ƙabila ce ta Gussum, wasu kuma suka ce sunan ƙabilar Hadira. Waɗannan ƙabilu da ake tantama a kansu, an ce su kan yanka duk jaririyar macen da aka haifa ranar Alhamis, su shayar da jininta ga abin bautarsu da ke jingine a jikin tsaunin. Da matar shugabansu ta haihu a ranar Alhamis, sai suka nemi da a yanka jaririyar. Shi kuma ya yi tsalle ya dire a kan hakan ba za ta kasance a kan jininsa ba, kuma da yake ya fi su ƙarfin dukiya da iko sai suka haƙura. Tun daga ranar, duk wanda ya hau kan tsaunin sai dai a ga ƙoƙon kansa ya gangaro ƙasa ya faɗi, kuma ba za a sake ganin gangar jikinsa ba. Wasu kuma suka ce, bayan da aka yi wa shugabansu haihuwar mace ranar Alhamis. Da labarin ya bayyana, bai yi sallama da kowa ba ya tattara iyalinsa da jaririyar da aka haifa suka bar garin. Tun daga wannan ranar suke fuskantar mummunan hukunci ga duk wanda ya hau kan tsaunin da sunan bauta, domin abin bauta ya yi mummunan fushi da su. Sai dai duk yawan tarin addininan da ke cikin daular, manyan addinai uku ne suke da tasiri a cikinta. Addinin Musulumci, addinin Kiristanci da kuma addinin gargajiya.Addinin Musulumci Addinin Musulumci addini ne da Musulmai suke bauta wa Allah Shi kaɗai, ba tare da waninSa ba. Wanda musulmai suke bin doron koyarwar Annabi Muhammad (S.A.W), wacca take ƙunshe cikin littafi mai tsarki (Alƙur'ani) da Allah (S.W.T) Ya yi wa Annabi Muhammad (S.A.W) wahayi, ta hanyar Mala'ika Jibrilu. Tare da bin Hadisansa, waɗanda suke tafe sunnar yin aiki kyakkyawa da gujewa saɓon Allah.Addinin Kiristanci Addinin Kiristanci, addini ne na kiristoci da suke bautar Yesu Almasihu. Wanda mabiyansa suka ce yana koyar da ƙauna, gafara da aminci. Kuma sun yi imani da an gicciye Ye...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters40
premium25
16

SHA SHIDA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
17

SHA BAKWAI

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
18

SHA TAKWAS

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
19

SHA TARA

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
20

ASHIRIN

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
21

ASHIRIN DA ƊAYA

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
22

ASHIRIN DA BIYU

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
23

ASHIRIN DA UKU

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
24

ASHIRIN DA HUƊU

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
25

ASHIRIN DA BIYAR

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
26

ASHIRIN DA SHIDA

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
27

ASHIRIN DA BAKWAI

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
28

ASHIRIN DA TAKWAS

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
29

ASHIRIN DA TARA

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
30

TALATIN

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
31

TALATIN DA ƊAYA

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
32

TALATIN DA BIYU

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
33

TALATIN DA UKU

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
34

TALATIN DA HUƊU

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
35

TALATIN DA BIYAR

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
36

TALATIN DA SHIDA

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
37

TALATIN DA BAKWAI

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
38

TALATIN DA TAKWAS

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
39

TALATIN DA TARA

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
40

ARBA'IN

Premium
Updated 3 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play