FreeArewaPen original
ABUNDA KE 'BOYE...
- 1views
- 55chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Author..... Writer of #AHUMMAGGA #KUDI KUMBAR SUSA #AJALINSO #SO MAKAMIN CUTA #ARNE FOLLOW ME ON INSTAGRAM @SURAYYAHMS ALSO *** @SURAYYAHMS.
Sample · page 1
*ABUNDA KE ƁOYE....* Love And scandal💕Bismillahirahmarahim...1️⃣Tun da ta ji kalaman Bappansu na karshe cikin lumshe ido da qarfi tasakar musu wani irin tsumammen kuka me daga hankali tareda kara cukuikuyo shararar doguwar red colour bridal veil dinta daya rufeta rass har izuwa kasa kaidaga ganin yanayin shigarta kasan ta sabuwar amaryace wanda baifi mintina kadan ne ya rage adaura mata aure ba..A hankli jikinta yake rawa rawa koinanta yadau kyarma tsaban takaici da wata iriyar matsanancin ruɗani dake famar *** acikin ranta wanda bazata iya fasalta yawarsa ba, wasu maqudan hawaye ne kawai suka shiga gangaro mata akan fuskarta yuuu wanda daga ganinsu kasan bata shirya musu ba.yanayinta mai cike da jin tsoro da kuma tsananin tashin hankali tadada sunkuyar dakai ayayinda take agurfane a tsakiyar babban falon nasu zagaye da dattaijai mutane hudu, inda tsiraran hannayenta da kafafunwanta...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.