ADAANFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

ADAAN

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

ADAAN•❤️🦋**written by**ANNAFIE.🖤**Writer of**LOVE CYCLE❤️**JALAL ALI**SABODA DUNIYA**ADAAN*     Bismillahir rahmanir raheemA hankali matashiryar matar ta dake zaune a dining table tana shan coffee while pressing her phone with the other hand ta dago tana kallon budurwar dake sallama a bakin main door ta parlorn “wa’alaikissalam Maryam shigo mana”. Shigowa wacce aka kira da maryam tayi. Tace “ina kwana umma”. “Lpy qlw daughter yasu mummyn ki” “suna lpy umma”. Umma tace “naga kin shirya karde kice mun kuna da lectures”. “Wlh harma munyi latti umma test din zamuyi har biyu gashi naga har 10 din ma tayi...umma ta rike haba “oh ni fatima Allah ka shirya Adaan ko bacci banajin ta tashi shiga ki duba. Maryam ta nufi dakin Adaan... kunna wutan dakin tayi tana tare da sakin baki tana kallon Adaan dake kudundune cikin blanket. Ko kanta ba’a gani gashi ta kure AC. Maryam ta karasa cikin dakin tare da yaye blanket din. “You deserved an award inde wajen shiririta ne. Common wake up dallah we’re late”.   Maryam ta fada tana dukan ta.   A hankali ta bude manyan idanunta dake cike da bacci   Se kuma ta kara lumshe su batare da ta gane wake kanta ba. Maryam taja dogon kalabanta da karfi. Aikam babu shiri ta tashi zaune. tana kallon maryam da mmki. ...ganin har ynx baccin be saketa ba yasa maryam fadin....”Adaan pass 10 fa ina ganin na makara ashe kekin damani kin shanye. Taya kike tunanin zamu isa sch kafin 10:30,  lokaci daya Adaan ta dawo daga duniyar baccin da take. ......ta sauke idonta kan agogon dakin. Waro idanu tayi kafin ta juyo tana kallon maryam “ya akai se ynx kika zo”.  Hararar ta maryam tayi “ke meyasa baki shirya ba kafin inzo”. Adaan ta ware hannuwa. “I thought zaki zo da wuri ki tashe ni”. Wani kallo maryam tayi mata “na kula kamar kin manta test din wa zamu fara shiyasa kike delaying. Da alama wnn karatun da kikayi a banza ze tafi” ta karake maganar tana nuna mata handout din dake saman bedside drawer dinta.   “Wai tawa zamu fara Dr Zakariyya ko Dr eberemu”. “Bama ki sani ba ko.  to Dr zakariyya ne zamu fara”.  Babu shiri Adaan ta sauka daga kan gadon ta nufi Toilet...”pls get me a dress kinji my love”.   Daga haka ta shige bathroom. Maryam ta girgiza kai kafin ta bude wardrobe din Adaan tana kallon jerin kayanta.  Tasan ko hauka take ta ciro ma Adaan Atamfa ba sakawa zatayi ba. Dan haka cikin jerin Abayas din ta dauko mata wani tsadadden Abaya marron color me simple design fa aje mata sbd tasan tana tana dauko mta me kwalliya dayawa Adaan bata sakawa takance wa zanje yiwa kwalliya a sch.  Fuck them all.   Maryam taje cikin jerin long note dinta ta ciro mata papers hudu na test di...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “ADAAN” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play