FreeArewaPen original
HAIHUWA DA HANJI
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Shafi Na Ɗaya
HAIHUWA DA HANJI(A True life story)FATIMA MUHAMMAD GURINGUREENJOHFREE BOOKTSOKACI Wannan littafi nawa mai suna HAIHUWA DA HANJI ban san ta ya zan fasalta muku ba amma tabbas yayi matuƙar shan bambam da sauran littatafai na don labari ne na wata baiwar Allah da ya faru a gaske, kashi saba'in cikin ɗari duk ya faru sai kaɗan da za mu ƙara ta yadda zai ƙayatar ya kuma isar da saƙon da muke buƙata ba tare da tangarɗa ba. I promise it's going to be a hit kar ku ga don free ne yana daga cikin labaran da na jima ban rubuta irin shi ba don haka ku shirya shan karatu domin duk wacce bata karanta ba an barta a baya.GARGAƊI haƙƙin mallakar HAIHUWA DA HANJI na Fatima Muhammad Gurin ne ban amince ba ban lamunci a sauya min labari ko ta wani ɓangare ba ko a yi amfani da shi ba tare da sani na ba.SADAUKARWA Na sadaukar da littafin HAIHUWA DA HANJI ga ɗaukacin makaranta littatafai na.001Wani irin ruwa a...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.