Fatima Zahra By Rukayya Yusuf Ibrahim (A. Y. M Palace Nova)Free

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

Fatima Zahra By Rukayya Yusuf Ibrahim (A. Y. M Palace Nova)

  • 1views
  • 16chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

✍️ Rukayya Yusuf Ibrahim Founder | A.Y.M Creatives 📚 Storytelling & Creative Writing 🎬 AI Movies & Visual Storytelling 🎨 Graphics & Branding 🎙 Voice Over & Advertising Creating Ideas That Inspire. ✨

More from @aymcreatives

Sample · Chapter 01

Fatima Zahra🧕🏻🌹 *📚📖💻* Mallakar *_Rukayya Yusuf Ibrahim (A. Y. M Palace Nova ✍️)_* Sanarwa Wannan littafin ƙirƙiraran labarine , idan wani/wata sunyi yayi kamanceceniya da rayuwarka to armashi ne👏. Sadaukarwa Na sadaukar da wannan littafi ga masoya da abokan arziki a faɗin duniya. Bismillahi Rahmani Rahim SHAFI NA ƊAYA 01 Sama ta haɗe sosai gari ya fara duhu alamar ruwa a kowane lokaci zai iya sauka iska na kaɗawa irin mai sanyi-sanyin nan.Tafe take da akwatinta babba tana tafiya tana kuka ga kuma ciki ajikinta cikin tashin hankai, a haka dai cikin kamar zai wata bakwai.Mace ce fara tas , amma kuma da alama yarinyar mace ce.Domin fuskarta, ta yarinta ce da badan cikin da yake jikin ta ba, tsab zaka ce budurwa ce, irin waca bata isar aure ba ma.Tafiya take tana ɗaga kafufawanta da ƙyar tsabar wahala, ga kuma hawaye na zuba a idon ta, ko kallan gabanta bata yi , ƙarshe ma...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters16
premium13
04

Chapter 04

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
05

Chapter 5

Premium
Updated a year agoAvailable now
06

Chapter 06

Premium
Updated a year agoAvailable now
07

Chapter 7

Premium
Updated a year agoAvailable now
08

Chapter 8

Premium
Updated a year agoAvailable now
09

Chapter 9

Premium
Updated a year agoAvailable now
10

Chapter 10

Premium
Updated a year agoAvailable now
11

Chapter 11

Premium
Updated a year agoAvailable now
12

Chapter 12

Premium
Updated a year agoAvailable now
13

Chapter 13

Premium
Updated a year agoAvailable now
14

Chapter 14

Premium
Updated a year agoAvailable now
15

Chapter 15

Premium
Updated a year agoAvailable now
16

Chapter 016

Premium
Updated 10 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play