FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · CHAPTER 1
🌹NAANAH🌹Repost*** 1..AUN Academy, Yola.1:25pmRanar ta kasance ta musamman, rana ce da kowacce daliba yar SS3 ke jira tun farkon shekara wato graduation day. Harabar makarantar ta cika da hayaniya, kiɗa-kiɗe da iface -iface sai tashi yake ta ko’ina. Girls ɗin boarding school ɗin suna ta zagaye da juna, wasu suna ɗaukar pictures da wayoyinsu, wasu kuma suna rubuce-rubuce a jikin graduation gown: “Don’t forget me please,” “Call me when you get home.”A cikin dormitory kuwa, akwati da jakunkuna sun cika ko’ina. Wasu na ta nannade kayan da ba su riga sun shirya ba, wasu kuma suna jiran iyayensu su zo ɗaukarsu.Kowacce yarinya idan ka kalli fuskarta zaka ga farin ciki mara misaltuwa.A bakin wani hostel suke tsaye, Yan' mata guda uku, farare masu kama da juna, suna sanye da rigunan graduation suna magana da juna. Da gudu ta ƙaraso...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.