💞NOORFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

💞NOOR

  • 1views
  • 25chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer!!!

More from @thenfzcircle12

Sample · 1

💞 NOOR      Gudu muke yi sosai amma naki sakin hannun Yar uwa ta, sai da mukayi nisa sosai sannan muka tsaya don mu huta. Kafar Mimi na kalla nagan duk ta farfashe sabida tsabar wahala, ban damu da tawa kafarba ni dai fatana bai wuce mu tsira da ranmu ba.   Kaman daga sama naga saukan kibiya a jikina wanda hakan ya sanya na fadi kasa wanwar.                       Farkawa ta tayi daidai da shigowarshi cikin dan dakin da aka ajiye ni, nidai nasan na taba ganin wannan fuskar a wani gurin. Tunani  na shiga yi don in tuno amma muryarshi ta katse ni "Ya jikin?" Nace "Da sauki amma Don Allah inane nan?"Kallona yayi shekeke ya kama hanyar fita anan naga tambarin dake bayan rigarshi wanda yake nuni da yana daya daga cikin princes guda biyar na Masarautar Kahuce. Gabana ne ya fadi tunawa da nayi sune sanadin...

Continue reading

App exclusive

Continue “💞NOOR” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play