Blind love (Makauniyar soyayya )Free

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

Blind love (Makauniyar soyayya )

  • 1views
  • 9chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 2

Blind love 11&20(Makauniyar soyayya ❤️)     Koda daddy ya fitoh suna palon ita da sa’ad hankalin ta nakan wayar ta da take danna wa da alama abu take duba wa, auta mai kike yi haka, murmushi tayi tace daddy ina karatu ne kasan fa mun kusa fara exam.  Hararar ta sa’ad yayi yace daga gaskiyya amma ai bamu sani ba sai yanzu, kaii ya sa’ad Allah mamie da huda da ya ma’ash sun sani, haka ne mun sani dan batun yau take karatun ta ba.   Zama daddy yayi yana mata tambayoyi dan course din daya karanta shi take karan ta business management,dan yanzu level 300 take daga sun gama wannan exam din zasu tafi sawais.  Maha badai brain ba duk tambayar da ya mata saita amsa yaji dadin hakan kuwa, babu wanda yayi mamaki dan sunsan brain dinta, sa’ad ne yace daddy yar taka kullun brain dinta budewa take.  Ai haka ake so, ko maha na mamie ce tayi maganar, kai ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters9
premium6
04

Chapter 5

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
05

Chapter 6

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
06

Chapter 7

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
07

Chapter 8

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
08

Chapter 9

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
09

Chapter 10

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play