FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 2
ABLAH 11&20Haka sukai ta rayuwa har ranar bakwai ablah bata fitowa daga dakin mom abinci ma saidai ko uncle ya kawo mata taci ki ya adam mamie da zata koma gida tace abbah ya bata fatima da ablah ta tafi da ita, haka ya bata su suka tafi. Ablah bata dade a gidan mamie ba shekara daya kadai tayi ta dawo gida dan Allah ya sawa ablah son mahaifin ta kamar ranta fatima kuma acan abbah ya barta. Sosai rayuwar ablah ta canza dan yanzu gani take tunda mom ta rasu bata da wanda zatai magana dashi taji sanyi bata shiga harkar kowa amma ka shiga tata ka shiga uku komai nata babu wanda ya sani ita kadai take rayuwar ta sometime nema takan dan fadawa salma abinta. Nan akai auren rahama da siyama a tare, haka suke rayuwar su yanzu ablah ta kamala secondly school dinta a lokacin matar abba ta dawo gida da danta guda daya amma kaf gidan babu mai shiga harkar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.