FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A passionate writer A wife A mother A craft artist A musulma A nurse
Sample · 001
*KUSKURE*Ayshakwalam 001*ZUNNURA*Mama dake tsaye a kaina tun lokacin da Suhail ya shigo yace mata Aliyu na Jira na, shiyasa ta biyo ni daki Dan taga yadda zan shirya, na aje rigar hannuna nace, "Mama ki tafi mana, zan shirya fa"Na fada ina narairaice fuska, ta kalle ni kamar me fadin ke din? Ke din da na sani ce zaki shirya a dadin Rai, tace"Babu inda zanje, ki hanzarta ki fita Yana jiran ki"Ikon Allah shi nake gani a gurinnan, shi kenan saboda nayi shekara talatin da uku banyi aure ba se ya zama kamar irin na shekara dari dinnan, bana manta ranar da na cewa Mama na yarda zan aura Aliyu, Mama sujaddar godiya se da ta kusa mintina talatin a duke tana godewa Allah akan karkato da hankali na da yayi, su fa kannen Mama sunce wai Amarya ce tayi min asiri shiyasa banyi aure ba, ni dai nace da Mama kar ta biye musu babu Wani asiri da akai min, lokaci ne baiyi ba Amma yanzun ka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.