GIDAN BABA JIBOFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

GIDAN BABA JIBO

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · 3&4

*GIDAN BABA JIBO*Daga Taurari marubuta writer's Association *Daga Alƙamin*Huasina S Abdullahi (Oummu Muwaddah)Paid book _LITTAFIN NAN NA KUƊI NE DA NAIRA 500 ZAKI KARANTA SHI HAJIYA, GAME BUƘATAR VIP POSTING SAU BIYU A RANA ZAKI SAKA NAIRA 700, ME SO DOCUMENT KUMA ZAI SA 1K ZAKU SA TA WANNA ACCOUNT ƊIN, GT BANK 0341904756 USAINA SALISU ZAKU TURA DA SHAIDAR BIYAN KU TA WANNAN LAMBAR *** KO TA WANAN NUMBER ***, GARGAƊI NA MUSANMAN,DAN GIRMAN ALLAH IDAN KINSAN IN KASAN ZAKI FITARMIN DA LITTAFI KI BARSHI BA SAI KI SIYABA IN KUMA KIKA YI HAKA NA BARKI DA ALLAH._*Gargaɗi: Ban amince a sarrafa mini littafi ta kowacce siga, ko a karanta shi a kafar sadarwa ba, ko ɗorawa a manhaja ba tare da izinina ba. Yin hakan zai kaimu ga hukuma.* *Tsokaci* Wanan Labarin Ƙirƙirarran labari ne bai faru a gaske ba, idan har ya yi dai-dai da labarin rayuwar ki/ka ka/ki yi haƙuri a rashi ne domin ba lallai ace na sanki/nasanka ba. *SHAFI NA UKU DANA HUƊU* *KEWAYE BABA GARBA*Kowanne haki yake saukewa yana maida yanda akayi An zainabuwa me sunan kanwar su Baba Iro itace dai-dai diyar Rahila, ta taɓe baki tare da Magana cikin gadara."Ai wallahi Rahila tamin dai-dai nifa gara da Allah yasa Babanmu bai yiwa Babbar mu kishiya ba dama da ta gane Allah da girma yake shegiya gashi nan tayi bari duwa....Maganar Yaya Sagiru, Yayanta tace ta katse ta, da cewa.“Ke an zainabuwa Dalla ku tashi kuyi sallah kin shiga cikin ƙanne ki kina shirme da hauka”“Ba nayi lokaci yayi sai ka bari sai....“Babu kunya ko tarbiya haka take furata maganar da tazo bakin ta, cikin jin kunyar maganar da An Zainabuwa tayi yake cewa.“Kai ɗan Juma kai da gambo kuyi Alwala ku taho masalaci ke kuma kije ki taya Inna mu aiki”Ƙasa ƙasa tayi Magana."Naji sai kayi gaba da koɗaɗe yadin ka duk ka ishi mutane da wari gona”Dariya ƙanne Rahila wato Raliya wace suke ce mata (Ranu) da Amintako suka ƙyal kyale da ita,Ranu tace.“Kin san Allah an Zainabuwa abin da yake raina kenan iri wari Idi me kayan miya yake na kasuwa kamar kiyi amai”Da haka suka shige kewaye su,An zainabuwa tayi guri Iyar su ɗakin girki. *KEWAYE BABA SANI*Duk da kasan cewar duhu magariba ya yi hakan bai hana gane tsafta tayi ta siri aguri ba kome yana muhalin sa, babu hayani bare tabbaci akwai mutane aguri, ɗakuna uku ne acikin kewayen kowane da haske fitila,hayaƙi ke fitowa cikin ɗaki girki.sallama ce ake cikin sanyi Murya da alamu gajiya a tatare da ita, jin shuru ta turo kanta ciki,sanye take cikin dogo hijab wanda ya zo mata har ƙasa da Alamu uniforms ne na Islamiyya ba fara bace domi kamani su ɗaya dasu Rahila da An Zainabuwa da Jikoki JIBO karya ka kace basu da kyau duk da ba farare bane wankan tarwaɗa ne sai dai suna da baiwar kyau matsalar wasu daga ciki rashi tarbiya ga rashi zuwa makanta g...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “GIDAN BABA JIBO” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play