FreeArewaPen original
RUWA CIKIN COKALI
- 1views
- 78chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*RUWA CIKIN COKALI* (Ya ishi mai hankali wanka) NA MAMAN AFRAH . *Daga marubuciyar* *Ci* *ma zaune, malamin* *bogi, ƙazamin* *miji* *Bonono, ruɓaɓɓiyar igiya, ƴan adaidaita sahu, ƙara'in inna delu, jalli* *joga, Beelal, ƴar zaman wanka, ungozoma* *da* *sauransu* ***** BOOK 1 PAGE 1️⃣ *JAN HANKALI GA MASU BIBIYAR LABARIN NAN* *Labari ne da yake ɗauke da ɓangare uku, kowane ɓangare akwai muhimmiyar rawar da zai *taka. Labarin manyan taurarin cikin littafin guda uku wacce kowacce ɓangaren ta akwai tarin abubuwan da za mu yi nutso a cik...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.