FreeArewaPen original
KIDA A RUWA..... Book 1
- 1views
- 70chapters
- 33audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
A tsari da tarihin rayuwa ƘADDARA MADUBI ce. Domin tana sakaka kallon kanka a ɗan adam kuma bawan da rayuwarsa ba ikonsa bace. UBANGIJI ya halicci duniya da halittun dake rayuwa a cikinta daban-daban, wanda suke a zahiri, da wanda ya baiwa kansa ilimin sani shi kaɗai. Sai dai a dukkan halittunsa ya tabbatar mana ƊAN ADAM mai daraja ne. Musamman idan mukai dubi da ayoyi da suka zo cikin Alkur'ani mai girma. Bawai hakan na nufin sauran halittunsa basu da muhimmanci ba, a'a kai dai DAN ADAM ya baka wannan darajar, ya kuma fifitaka, idan muka duba Suratul Baqarah. Yayin da ALLAH ya ce wa mala’iku zai halicci khalifa a ƙasa (wato Adam), kuma ya umurci su su yi masa sujada, abin da ya nuna fifikon mutum fiye da mala’iku (sujuda ta girmamawa ba ta ibada ba). Bai barmu a mutanen kawai ba, sai ya rabamu a jinsi guda biyu, NAMIJI da MACE. sannan ya yomu a BAƘIN FATA da F...
App exclusive
Continue “KIDA A RUWA..... Book 1” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.